KASAFIN KUDIN JIHAR JIGAWA NA SHEKARAR 2024:
Sahen ilimi zai laƙume kaso 32% bisa ɗari na kuɗaɗen da aka ware (298.14bn Jigawa 2024 Fiscal year Appropriation) fiye ma da abin da hukumar UNESCO ta ƙarfafa a matsayin kaso da ya kamata a bawa fannin ilimi (26% UNESCO benchmark budget for education sector).